LABARAI DA-DOMI DOMIN SA
Labaran wasanni
Manchester city tana mararin daukan Dan wasan fc Barcelona na kasar Spain Mai suna ansu fati Mai zamani
Manchester city na sha'awar tsiyen ansu fati kuma zata dauke shi a banzan bazara
Fc Barcelona za ta karbi yuzo Miliyan 100 a gare shiDON SAMUN LABARAI A KASANCE DA SHAFIN MU RTN HAUSA