LEO MESSI NA SHAN BULALA A GURIN MAGOYAN BAYAN PSG
Leo Messi Yana Shan bulala a gurin magoyan bayan PSG
Leo Messi yanzu yana da wuya ya sabunta kwantiraginsa da PSG! Suna son ya rage masa albashi da kashi 25% kuma ba ya so ya yi. Ya kuma damu matuka da yadda magoya bayan Paris suka yi masa bulala
Kuka Sance da shifin mu Mai Albarka RTN Hausa