A SHE MAZA SUNFI MATA KISHI?

RIKICIN SHAFIN SA DA ZUMUNTA SAKANIN WATA YARINYA DA WANI SAURAYI

wata yar budurwa Mai an fani da suna Queen Rahma a shafin Twitter
Ta tobo MAZA ta rubuta cewa dama MAZA akeyiwa kishiya ita tamanta MAZA sunfisu kishi fiye da MATA ba 

Wani matashi Mai suna Muhammad Ahmad
A shafin Twitter yamiyar matada martani ya rubuta cewa da yanzu Baki San cikakkiyar uban kiba

Kuka Sance da shifin mu Mai Albarka RTN Hausa don samun labarai