Dan wasan wales wato gareth bale ya nuna godiyan sa

Dan wasan wales wato gareth bale ya nuna godiyan sa ga FA wales 

Ya nuna godiyan sa ga FA wales a shafin sa na Facebook Nagode da gagarumin liyafar a daren talata abin farin cikine na wakilci kasata da buga wasa a gaban mafi kyawun magoya baya a duniya


Don samun labaren wasanni kuka Sance da shifin mu Mai Albarka RTN Hausa